Saloum Traoré ɗan siyasar Nijar ne kuma shugaban ƙungiyar ƙwadago. Ya kasance shugaban ƙungiyar ma'aikatan Negro Afrika (UGTAN) a Nijar. [1] Ya kasance na African Democratic Rally (RDA). A shekarar 1958 ya riƙe muƙamin ministan ƙwadago na Nijar na wani ɗan lokaci kaɗan. [2] A farkon 1959 Traore ya yi hijira daga Nijar. [1]

Saloum Traore
Rayuwa
ƙasa Nijar
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a trade unionist (en) Fassara da ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa African Democratic Rally (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Coleman, James Smoot, and Carl Gustav Rosberg. Political Parties and National Integration in Tropical Africa. Berkeley: University of California Press, 1964. p. 368
  2. Genova, James Eskridge. Colonial Ambivalence, Cultural Authenticity and the Limitations of Mimicry in French-Ruled West-Africa, 1914-1956. New York (N.Y.): P. Lang, 2004. p. 277