Fajr ( Larabci: فجر‎ Hausa: Alfijir) Sallah itace farkon salla cikin salloli biyar ( salla ) da musulmai ke karantawa. Musulmai sun yi imani da cewa "Wanda ya yi sallar asuba (fajr) zai kasance cikin kariyar Allah." (Sahih Muslim, Hadisi na 657

Wikidata.svgSallan Alfijiri
Sallah