Salimata Koné (an haife ta a ranar 9 ga watan Maris shekarar 1990) ' yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar ƙasar Mali wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga AS Mandé da ƙungiyar mata ta ƙasar Mali .

Salimata Kone
Rayuwa
Haihuwa 9 ga Maris, 1990 (34 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Aikin kulob gyara sashe

A shekarar Koné was captain of AS Mandé.

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Salimata Kone ta buga wa Mali a babban mataki a lokacin gasar neman gurbin shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka ta mata na Shekarar 2014 .

Manazarta gyara sashe

Template:Mali squad 2010 African Women's Championship