Salim Ben Boina (an haife shi ranar 19 ga watan Yuli 1991) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ga kulob ɗin Championnat National 3 club Marseille Endoume. An haife shi a Faransa, yana wakiltar Comoros a matakin kasa da kasa.

Salim Ben Boina
Rayuwa
Haihuwa Marseille, 19 ga Yuli, 1991 (33 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a sport cyclist (en) Fassara da ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AS Gardanne (en) Fassara2012-2014
France national beach soccer team (en) Fassara2012-
Athlético Marseille (en) Fassara2014-
  Comoros men's national football team (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 1.89 m

Aikin kulob

gyara sashe

An haife shi a Marseille, Boina ya taka leda a kungiyoyin Montredon Bonneveine, Gardanne, Consolat Marseille, Martigues, Athlético Marseille, da Marseille Endoume, duk suna cikin sashen Bouches-du-Rhône na Faransa. [1]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Ben Boina ya buga wasansa na farko na kasa da kasa a Comoros a cikin shekarar 2015, [1] kuma ya kasance memba a kungiyar a gasar cin kofin Afirka ta shekarar 2021.[2]

Bayanan kula

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Salim Ben Boina". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 23 April 2019. Cite error: Invalid <ref> tag; name "NFT" defined multiple times with different content
  2. "Africa Cup of Nations 2021 squads" – via www.bbc.co.uk.