Salifu Mudasiru (an haife shi a ranar 1 ga watan Afrilun shekara ta 1997) shi ne ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ghana wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar kwallon kafa ta Firimiya ta Ghana Asante Kotoko SC.[1][2]

Salifu Mudasiru
Rayuwa
Haihuwa Tamale, 1 ga Afirilu, 1997 (27 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Klub da Ayyuka

gyara sashe

A shekara ta 2019, Mudasiru ya sanya hannu kan yarjejeniyar kwantiragin shekaru 2 ga Kumasi Asante Kotoko.[3][4]

Manazarta

gyara sashe
  1. "The ultimate 18-team Ghana Premier League season guide 2020/21 - MyJoyOnline.com". www.myjoyonline.com (in Turanci). Retrieved 2021-02-07.
  2. "Kotoko midfielder Mudasiru Salifu to give up his No.3 shirt for Asamoah Gyan". www.ghanaweb.com (in Turanci). 2020-05-01. Retrieved 2021-03-12.
  3. "BREAKING: Kotoko sign top notch striker Mudasiru Salifu - Kickgh.com". www.kickgh.com (in Turanci). Archived from the original on 2019-10-30. Retrieved 2021-03-12.
  4. "Kotoko new signing Mudasiru Salifu lauds club and coach". Footballghana (in Turanci). Retrieved 2021-03-12.

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe
  • Salifu Mudasiru at Soccerway
  • Salifu Mudasiru at Global Sports Archive