Salama Is Okay
Salama Is Okay ko Salama tana da lafiya (kuma wani lokacin komai yana da kyau ) ( Larabci: سلامة في خير , fassara. Salama fi Khayr) fim ne da aka yi a shekara 1937. Fim ɗin wasan barkwanci ne na darektan Masar Naizi Mostafa (fina-finai 74 ga sunansa), wanda ya rubuta, kuma ya taka rawa, shahararren ɗan wasan kwaikwayo, Naguib el-Rihani. Salama is Okay shirin na ɗaya daga cikin fina-finan Masar 100 da sukayi fice.[1]
Salama Is Okay | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1937 |
Asalin suna | سلامه فى خير |
Asalin harshe | Egyptian Arabic (en) |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) |
During | 105 Dakika |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Niazi Mostafa (en) |
'yan wasa | |
Naguib el-Rihani Hussaini Riad Ibrahim Al Jazzar (en) Safa Al-Jamil (en) Rawhiyya Khaled (en) Emil Asaessoh (en) Raqiyyah Ibrahim (en) Hussein Asar (en) Sofy Dimitri (en) Hussan El Baroudi (en) Reyad El Kasabgy (en) Umar El-Hariri (en) Manji Fahmi (en) Hassan Fayek (en) Mohsen Hassainain (en) Amina Zehni (en) Amal Zayed (en) Khairi Karim (en) Mahmoud Reda (en) Estafan Rosti (en) | |
External links | |
Takaitaccen bayani
gyara sasheSalama, shugabar dako a wani babban kantin sayar da kayayyaki, kuma mutumin da ya fi kowa gaskiya a Alkahira, ana tuhumarsa da laifin satar kuɗi bayan wasu munanan abubuwan da suka faru.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Top 100 Egyptian Films (CIFF)". IMDb (in Turanci). Retrieved 2021-09-05.