Salah Mansour
Salah Mansour ( Larabci: صلاح منصور , Ṣalāḥ Manṣūr ), an haifeshi a watan (Feb 03, 1923 – Jan 19, 1979) ɗan wasan fina-finan Masar ne wanda aka sani da rawar da ya taka a cikin Lan A'tarif da Al-Zawga Al-Thaneya. Ya fara a makarantar wasan kwaikwayo, kuma ya kammala karatu daga Misira actor institute a shekara ta 1947. Ya yi aiki a art-editing sannan ya shiga gidan wasan kwaikwayo. Daga baya ya zama mai ba da shawara a ma'aikatar ilimi ta Masar.[1]
Salah Mansour | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Qalyubia Governorate (en) , 3 ga Faburairu, 1923 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Mutuwa | 19 ga Janairu, 1979 |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | darakta da jarumi |
IMDb | nm0543970 |
Ya mutu a ranar 19 ga watan Janairu,na shekara ta 1979.
Rayuwar farko
gyara sasheAn haifi Salah Mansour a garin Shibin Al-qanater a cikin Al-Qalyubia na ƙasar Masar.[2]
Kyautattuka
gyara sashe- An ba shi lambar yabo don rawar da ya taka a Lan A'tarif (Ba zan taɓa furtawa ba) - a shekara ta 1963 da Al-Zawga Al-Thaneya (Matar ta biyu) - a shekara ta 1968
- Ya sami lambar yabo ta Masarawa ta Evaluative - a shekara ta 1966
- Kwalejin Fasaha a Eid Al-Fan - a watan Oktoba 8, na shekara ta 1978
- Tsarin Kimiyya da Fasaha, a Cikin shekarar 2014