Sakwaya dutse wani gari ne a karkashin karamar hukumar Dutse jihar Jigawa a Najeriya. Akwai zunzurutun matasa a wannan gari na Sakwaya kuma mutanen garin jarumai ne Kwarai da gaske domin ba'a taba cinsu da yaki ba, [ana buƙatar hujja] kuma mutanen garin suna da sana'arsu dai-dai gwargwado. Sakwaya dai tsohuwar masarautace mai dunbin tarihi.[ana buƙatar hujja] Sakwaya tana da kofofi kamar haka.Akwai kofar Gabas,kofar yamma,kofar kudu,kofar arewa. Sakwaya Allah yawadatata da tsofaffin kasuwanni wanda alokacin baya ake cinikaiyya daga sassan kasashe duniya. Akwai shaharrarun malami wanda anahiyarnan tamu babu irin sannan suna da manya manyan almajirai da tsofaffin tsangayu na manyan shehunnan gari.

Sakwayan Dutse

Manazarta

gyara sashe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.