Sakamakon Wasan Ƙungiyar Ƙwallon kafa ta Botswana (2000 zuwa 2019)
Ƙungiyar kwallon kafa ta Botswana tana wakiltar Botswana a wasan kwallon kafa na kasa da kasa karkashin kulawar Hukumar Kwallon Kafa ta Botswana . Bayan samun 'yancin kai na Botswana a shekarar 1966,[1] an kafa hukumar kwallon kafa a shekarar 1970. Daga baya ta shiga Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) a shekarar 1976 da FIFA a 1982.[2]
Sakamakon Wasan Ƙungiyar Ƙwallon kafa ta Botswana (2000 zuwa 2019) |
---|
Jerin dake zuwa ya ƙunshi duk sakamakon wasannin Botswana a hukumance tsakanin shekara ta 2000 zuwa 2019.
Maɓalli
gyara sasheDabarun masu launin suna nuna sakamakon wasan:
|
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Botswana". South African History. Retrieved 20 December 2022.
- ↑ "Member Associations-Botswana". Confederation of African Football. Retrieved 12 December 2022.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sasheDuba kuma
gyara sashe- Sakamakon kungiyar kwallon kafa ta Botswana (1968 zuwa 1999)
- Sakamakon kungiyar kwallon kafa ta Botswana (2020 zuwa yanzu)