Sahar Khoury
Sahar Khoury (an haife ta a shekarar 1973) ƴar wasan kwaikwayo ce kuma mai zane-zane ta Amurka. Ta lashe lambar yabo ta SECA Art ta 2019 kuma tana da aikin da aka nuna a cibiyoyi da yawa kamar su Luggage Store Gallery, Wexner Center for the Arts, Yerba Buena Center for the Art, da Fine Arts Museums na San Francisco.
Sahar Khoury | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Chicago, 1973 (50/51 shekaru) |
Mazauni | Oakland (mul) |
Karatu | |
Makaranta |
University of California, Santa Cruz (en) 1996) Bachelor of Arts (en) University of California, Berkeley (en) 2013) Master of Fine Arts (en) |
Sana'a | |
Sana'a | masu kirkira da Mai sassakawa |
Employers | University of California, Berkeley (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
sahar-khoury.com |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.