Saber El Shimi dan kwallon Masar ne wanda ke buga wa kungiyar Aswan SC ta Masar wasa a matsayin mai tsaron baya.[1] [2]

Saber El Shimi
Rayuwa
Haihuwa 30 ga Janairu, 1993 (31 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa

Tarihin Rayuwa

gyara sashe

An haifi Saber Ashraf El Shimi a ranar 30 ga Janairu, 1993. [3] Ya kasance tsohon kyaftin na Eastern Company SC kuma daga baya ya sanya hannu kan kwangilar shekaru biyu da rabi da Aswan SC akan canja wuri kyauta.[4] [5]