Rym Ghezali
Rym Ghezali (29 Yuni 1982 - 17 Maris 2021) (Larabci: ريم غزالي) ƴar wasan kwaikwayo ce kuma mawaƙiya ƴar Algeria. An san ta daga cikin wasu El Wa3ra.[1][2]
Rym Ghezali | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Aljir, 29 ga Yuni, 1982 |
ƙasa | Aljeriya |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | Faris, 17 ga Maris, 2021 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Sankara) |
Ƴan uwa | |
Ahali | Selma Ghezali (en) |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Faransanci Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm10171219 |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheGhezali ta halarci Star Academy 3 a 2005.[3] Ta ƙirƙira kuma ta samar da El Wa3ra a cikin 2017, sannan ta yi aiki a Boqron a 2018. [3]
Ta mutu a Paris, Faransa, a ranar 17 ga Maris 2021, tana da shekaru 38, tana fama da ciwon daji tun 2019.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "بالفيديو.. رحيل غزالة الجزائر بعد صراع مع المرض.. تعرضت للتهديد بسبب الغيرة". أمد للإعلام. March 17, 2021. Archived from the original on November 5, 2021. Retrieved November 23, 2021.
- ↑ "وفاة الفنانة الجزائرية ريم غزالي.. وشقيقتها تنعاها في فيديو مؤثر | الحرة". www.alhurra.com.
- ↑ 3.0 3.1 "ريم غزالي إشتهرت بـ "ستار أكاديمي" وتعرضت للتهديد.. والسرطان أنهى حياتها". elfann.com (in Arabic). 17 March 2021.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ BREAKING: Rym Ghezali Dies After a Long Battle With Cancer.. Her Sister Selma Breaks in Tears Announcing the Sad News (Video)