Rusizi National Reserve
Rukunin Yankin Rusizi wani yanki ne na ajiyar yanayi a cikin Burundi,[1] kusa da Kogin Rusizi. Tana da nisan kilomita 15 arewa da garin Bujumbura kuma gida ne na hippopotamuses da sitatungas.[2] Gustave, kada dangin Nile da aka yayata cewa ya kashe mutane 300 yana zaune a nan.
Rusizi National Reserve | ||||
---|---|---|---|---|
national park (en) | ||||
Bayanai | ||||
IUCN protected areas category (en) | IUCN category II: National Park (en) | |||
Ƙasa | Burundi | |||
Significant place (en) | Bujumbura | |||
Wuri | ||||
|
Manazarta
gyara sashe- ↑ World Database of Protected Areas (2021). "Réserve naturelle du Rusizi". Protected Planet.
- ↑ Pitcher, Gemma; David Andrew; Kate Armstrong; James Bainbridge (2007). Africa. Lonely Planet. pp. 616. ISBN 1-74104-482-0.