Rural Municipality of Wallace No. 243
Gundumar Rural Municipality na Wallace No. 243 shekarar alif dubu biyu da goma sha shida ( 2016 yawan : 852 ) birni ne na karkara (RM) a cikin lardin Kanada na Saskatchewan a cikin Sashin ƙidayar jama'a na tara 9 da Sashen lamba huɗu No. 4 . Tana cikin yankin gabas-ta tsakiya na lardin.
Rural Municipality of Wallace No. 243 | ||||
---|---|---|---|---|
rural municipality of Canada (en) | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Kanada | |||
Shafin yanar gizo | rmwallace.ca | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kanada | |||
Province of Canada (en) | Saskatchewan (en) |
Tarihi
gyara sasheRM na Wallace lamba ɗari biyu da arba'in da uku No. 243 an haɗa shi a matsayin gundumar karkara a ranar sha ɗaya 11 ga Disamba, shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da goma sha daya 1911.
Geography
gyara sasheAl'ummomi da yankuna
gyara sasheGundumomin birni masu zuwa suna kewaye da RM.
- Kauyuka
Al'ummomin da ba a haɗa su ba suna cikin RM.
- Wuraren sabis na musamman
- Stornoway
- Yankuna
- Barvas
- Calley
- Chrysler
- Dunleath
- Kessock
- Rokeby
- Tonkin
Alkaluma
gyara sasheA cikin ƙidayar yawan jama'a ta shekarar alif dubu biyu da ashirin da ɗaya 2021 da Statistics Canada ta gudanar, RM na Wallace lamba ɗari biyu da arba'in da uku No. 243 yana da yawan jama'a ɗari takwas da tamanin da ɗaya 881 da ke zaune a cikin ɗari ukku da hamsin 350 daga cikin ɗari ukku da tamanin da bakwai 387 na jimlar gidaje masu zaman kansu, canji na kashi ukku da ɗigo huɗu 3.4% daga yawan jama'arta na shekara ta alif dubu biyu da goma sha shida 2016 naɗari takwas da hamsin da biyu 852 . Tare da yanki na dari takwas da goma sha huɗu da ɗigo sittin da tara 814.69 square kilometres (314.55 sq mi) , tana da yawan yawan jama'a 1.1/km a cikin shekarar alif dubu biyu da ashirin da ɗaya 2021.
A cikin ƙidayar yawan jama'a na shekara ta alif dubu biyu da goma sha shida 2016, RM na Wallace lamba ɗari biyu da arba'in da ukku No. 243 ya ƙididdige yawan jama'a na ɗari takwas da hamsin da biyu 852 da ke zaune a cikin ɗari ukku da arba'in da bakwai 347 na jimlar ɗari uku da casa'in da tara 399 masu zaman kansu, a kaso ukku da ɗigo ɗaya -3.1% ya canza daga yawan shekarar alif dubu biyu da goma sha ɗaya 2011 na ɗari takwas da saba'in da tara 879 . Tare da filin ƙasa na ɗari takwas da talatin da ɗigo ashirin da huɗu 830.24 square kilometres (320.56 sq mi) , tana da yawan yawan jama'a 1.0/km a cikin shekarar alif dubu biyu da goma sha shida 2016.
Gwamnati
gyara sasheRM na Wallace Lamba ɗari biyu da arba'in da uku 243 ana gudanar da shi ne ta hanyar zaɓaɓɓun majalissar ƙaramar hukuma da naɗaɗɗen gudanarwa wanda ke yin taro a ranar Juma'a ta biyu na kowane wata. Reve na RM shine Garry Liebrecht yayin da mai kula da shi Gerry Burym. Ofishin RM yana Yorkton.