Rumbi Katedza mai shirya fina-finai ne kuma Darakta na Zimbabue, an haife shi ranar 17 ga watan Janairun, 1974.[1][2][3]

Rumbi Katedza
Rayuwa
Haihuwa Zimbabwe, 17 ga Janairu, 1974 (50 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Karatu
Makaranta McGill University
Goldsmiths, University of London (en) Fassara
Sana'a
Sana'a darakta da mai tsara fim
Employers University of Zimbabwe (en) Fassara
IMDb nm3793740

Rayuwa ta farko da ilimi

gyara sashe
 
Rumbi Katedza

Ta yi karatun firamare da sakandare a Harare, Zimbabwe. Katedza ta kammala karatu tare da digiri na farko a Turanci daga Jami'ar McGill, Kanada a shekarar 1995. A shekara ta 2008 Katedza ta sami Kyautar Chevening Scholarship wanda ya ba ta damar ci gaba da karatunta a fim. Har ila yau, tana da digiri na biyu MA a fannin shirya fim daga Kwalejin Goldsmiths, Jami'ar London.[4]

Ayyuka da fim

gyara sashe
  • Tariro (2008);[5]
  • Big House, Small House (2009);
  • The Axe and the Tree (2011);
  • The Team (2011)[6]
  • Playing Warriors (2012)[7]

Her early works include:

  • Danai (2002);[8]
  • Postcards from Zimbabwe (2006);
  • Trapped (2006 – Rumbi Katedza, Marcus Korhonen);
  • Asylum (2007);[4]
  • Insecurity Guard (2007)[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Rumbi Katedza". African Film Festival, Inc. (in Turanci). 2014-09-11. Archived from the original on 2017-09-28. Retrieved 2018-03-08.
  2. "A Feminist Break with Shona Tradition in the work of Rumbi Katedza?" (in Turanci). 2014-02-02. Cite journal requires |journal= (help)
  3. "Film in Zimbabwe - The Nordic Africa Institute". nai.uu.se. Archived from the original on 2018-03-07. Retrieved 2018-03-12.
  4. 4.0 4.1 4.2 "Rumbi Katedza's star shines". www.thezimbabwean.co (in Turanci). Retrieved 2018-03-08.
  5. "Rumbi Katedza - Festival Scope: Festivals on Demand for Film Professionals World Wide". pro.festivalscope.com (in Turanci). Retrieved 2018-03-08.
  6. "The Team Zimbabwe | Common Ground Productions | Programmes | Search for Common Ground". www.sfcg.org. Retrieved 2018-03-08.
  7. "HBF Award for Zimbabwean filmmaker and producer". IFFR (in Turanci). 2015-09-03. Archived from the original on 2019-07-14. Retrieved 2018-03-08.
  8. "Rumbi Katedza". IFFR (in Turanci). 2015-09-04. Archived from the original on 2018-09-25. Retrieved 2018-04-05.