Rosemary Zimu, (an haife ta ranar 15 ga watan Afrilu 1993) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu, mawaƙiya, kuma marubuciya. An fi saninta da rawar da ta taka a fina-finai kamar Isidingo, Savage Beauty,[1] Shadow (2017), Champagne (2015), da Scandal!.[2]

Rosemary Zimu
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Afirilu, 1993 (31 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan kwaikwayo da jarumi
IMDb nm10573681

Ta shirya don bayyana a karo na biyu na Netflix na Savage Beauty, tare da Nthati Moshesh da Jesse Suntele.

Fina-finai

gyara sashe

Talabijin

gyara sashe

Rayuwa ta mutum

gyara sashe

An haifi Rosemary kuma ta girma a Johannesburg, Afirka ta Kudu a cikin iyali mai haɗin gwiwa na yara bakwai. Mahaifiyarta Blessings Zimu ta haife ta tare da 'yan uwanta 6 Dj Themba (ɗan'uwa), da Zanele Zimu (yar'uwa). [4] Bayan ta gama makarantar ssakandare, ta sami takardar shaidar a ccikin dokar aiki kuma ta zzama lauya.

Kyaututtuka da gabatarwa

gyara sashe
List of Accolades
Award / Film Festival Year Recipient Project Nomination Result Ref.
South African Film and Television Awards 2023
Herself
Savage Beauty
(Quizzical Pictures and Netflix)
Golden Horn for Best Actress in a TV Drama Ayyanawa [5][6]

Manazarta

gyara sashe
  1. Vargas, Chanel (2022-04-13). "Netflix's "Savage Beauty" Is a Chilling Picture of Deceit and Betrayal". Popsugar (in Turanci). Retrieved 2023-09-08.
  2. Alyssia, Birjalal (May 16, 2022). "Rosemary Zimu returns to e.tv's 'Scandal!'". Independent Online. Retrieved September 8, 2023.
  3. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :0
  4. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :1
  5. Zuko (2023-08-08). "FULL LIST: 17th Annual South African Film and Television Awards (Safta) nominees revealed". KAYA 959 (in Turanci). Retrieved 2023-09-12.
  6. Ferreira, Thinus. "Skeem Saam, Muvhango or The Wife? See which of your favourites made the 2023 SAFTAs nominations list". Life (in Turanci). Archived from the original on 2023-09-12. Retrieved 2023-09-12.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe