Ros bratel
Ros bratel abinci ne na al'adun gargajiya na Yahudawan Aljeriya wanda ake yi da sabon wake na fava, man zaitun, da kayan yaji kamar coriander.[1][2][3] An haɗa shi da couscous, kuma ana yawan yinsa a hidimar ranar Shabbat, kuma a yau ya shahara a tsakanin al'ummar Yahudawa na Isra'ila da Faransa.[1] [2]
Ros bratel |
---|
Asali
gyara sasheRos bratel ya samo asali ne shekaru dubu da dama da suka gabata a tsakanin mambobin al'ummar Yahudawan Aljeriya waɗanda suka zauna a Constantine, Aljeriya har zuwa lokacin da aka kore su a cikin shekarar 1960s. [1] [2]
Duba kuma
gyara sashe- Hamin
- Sephardi abinci
- Kuru fasulye
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 "Recette Ros-bratel ragoût ou tajine de fèves vertes tendres : cuisine algerienne". www.cuisine-orientale.com. Archived from the original on 2021-06-19. Retrieved 2020-03-17. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name "auto1" defined multiple times with different content - ↑ 2.0 2.1 2.2 "Fêves à la constantinoise". Cite error: Invalid
<ref>
tag; name "auto" defined multiple times with different content - ↑ Clabrough, Chantal (March 22, 2005). A Pied Noir Cookbook: French Sephardic Cuisine from Algeria. Hippocrene Books. ISBN 9780781810821 – via Google Books.