Houane Rolande Tokpoledo (an haife shi a ranar sha biyar 15 ga watan Disamba shekara ta 1992), wanda aka sani da Rolande Tokpoledo, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ivory Coast wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na tsaro . [1]Ta kasance memba a tawagar 'yan wasan kasar Ivory Coast . Ana yi mata lakabi da Tiotine, tana girmama dan uwanta, marigayi dan wasan kwallon kafa Cheick Tioté, wanda ya taka leda a matsayi guda na ta.[2]

Rolande Tokpoledo
Rayuwa
Haihuwa 15 Disamba 1992 (32 shekaru)
ƙasa Ivory Coast
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Tokpoledo ya buga wa Ivory Coast wasa a babban mataki a lokacin neman gurbin shiga gasar cin kofin Afirka ta mata na 2018 . [3]

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin sunayen 'yan wasan kwallon kafa na duniya mata na Ivory Coast

Manazarta

gyara sashe
  1. "Competitions - 11th Edition Women AFCON- GHANA 2018 - Team Details - Player Details". CAF.
  2. "P.V n° 18 relatif à la séance tenue le 05 Avril 2017 F.Féminin" (PDF). Moroccan Football Federation (in Faransanci).
  3. "Competitions - 11th Edition Women AFCON- GHANA 2018 - Match Details". CAF.