Roger Federer (lafazi ˈrɔdʒər ˈfeːdərər; an haife shi a 8 Augustan 1981) shi kwararren dan wasan tenis ne daga kasar switzerland, wanda a yanzu shi ne na No. 3 a jerin kwararrun duniya a jadawalin ATP na Masu matsayi ayanzu na maza 'yan tenis su kadai daga Gamayyar Ƙwararrun 'Yan tenis (ATP).[1] Ya lashe Grand Slam 20 na daddaiku fiye da duk wani Ɗan wasan tenis namiji a tarihi, kuma ya riƙe gun No. 1 a duniya na matsayoyin ATP ya kasance akai fiye da makonni 310, da kafa tarihi na zama akai fiye da makonni 237 a jere. Bayan ya shiga cikin ƙwararru a 1998, tun daga ya riƙa kasance acikin masu matsayi goma zuwa ƙasa tun daga October 2002 zuwa November 2016. Ya kuma sake dawowa cikin amatsayin bayan daya lashe gasar 2017 Australian Open.

Roger Federer
UNICEF Goodwill Ambassador (en) Fassara

2006 - 2022
Rayuwa
Haihuwa Basel (en) Fassara, 8 ga Augusta, 1981 (42 shekaru)
ƙasa Switzerland
Afirka ta kudu
Mazauni Bottmingen (en) Fassara
Harshen uwa Jamusanci
Ƴan uwa
Mahaifi Robert Federer
Mahaifiya Lynette Federer
Abokiyar zama Mirka Federer (en) Fassara  (11 ga Afirilu, 2009 -
Yara
Ahali Dziana Federer (en) Fassara
Karatu
Harsuna Faransanci
Turanci
Jamusanci
Swiss German (en) Fassara
Sana'a
Sana'a tennis player (en) Fassara
Tennis
Hannu right-handedness
Dabi'a one-handed forehand (en) Fassara d one-handed backhand (en) Fassara
Singles record 1251–275
Doubles record 131–93
Matakin nasara 1 tennis singles (en) Fassara (2 ga Faburairu, 2004)
24 tennis doubles (en) Fassara (9 ga Yuni, 2003)
 
Nauyi 85 kg
Tsayi 185 cm
Employers UNICEF
Kyaututtuka
Mamba Swiss Tennis (en) Fassara
Imani
Addini Cocin katolika
IMDb nm1716574
rogerfederer.com

Federer ya kasance ya yi suna sosai a duniyar wasanni, inda ya kai ga har ana masa Laƙabi da living legend a lokacin sa.[243][244] da bayar da nasarorinsa, yanayin wasansa, da tsayinsa, Ɗan wasa da masu zantuka daban-daban sun bayyana Federer a matsayin mafi shaharan Ɗan wasan tenis na duniya na kowane lokaci.[a] An kuma bayyana shi amatsayin mafi kwarewa a zamaninsa.[259][260][261]

Manazarta gyara sashe

  1. "Rankings: Singles". ATP World Tour (in Turanci). Retrieved 19 February 2018.