Rodolfo Perea

Dan wasan Ninkaya ne a kasar Mexico

Rodolfo Perea Cifuentes (an haife shi ranar 5 ga watan Oktoban 1929) ɗan ƙasar Mexico ne. Ya yi takara a cikin abubuwa biyu a gasar Olympics ta bazarar 1952.[1]

Rodolfo Perea
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Suna Rodolfo
Shekarun haihuwa 5 Oktoba 1929
Wurin haihuwa Mexico
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara

Bayanan kula gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Rodolfo Perea". Olympedia.org. OlyMADMen. Retrieved 15 May 2020. Full name: Rodolfo Perea Cifuentes

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe