Robert Kirss (an haife shi 3 ga watan Satumba, 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Estonia, wanda ke taka leda a kulob na Meistriliiga FCI Levadia da ƙungiyar ƙasa ta Estonia.

Aikin duniya gyara sashe

Kirss ya yi babban wasansa na farko na kasa da kasa na Estonia a ranar 11 ga watan Janairun shekara ta 2019, a wasan sada zumunta da suka doke Finland da ci 2-1.[1]

Daraja gyara sashe

Kulob gyara sashe

N Kalmme Kalju
  • Rana : shekara ta 2018

Manazarta gyara sashe

  1. "Koondis alustas aastat võiduga Soome üle!" [The team began the year with a win over Finland!] (in Estonian). Estonian Football Association. 11 January 2019.CS1 maint: unrecognized language (link)

 

Hanyoyin waje gyara sashe

  • Robert Kirss at the Estonian Football Association (in Estonian)
  • Robert Kirss national team profile at the Estonian Football Association (in Estonian)
  • Robert KirssUEFA competition record