Ri Un-ju
Ri Un-ju (an haife ta a ranar 25 ga ga Oktoban shekarar 1983) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Koriya ta Arewa wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron gida. Ita memba ce a Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Koriya ta Arewa . Ta kasance ɗaya daga cikin tawagar a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta shekarar 2003. [1]
Ri Un-ju | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 25 Oktoba 1983 (41 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Koriya ta Arewa | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||
Tsayi | 1.7 m |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "FIFA Women's World Cup USA 2003 - Technical Report" (PDF). FIFA Women's World Cup United States 2003. FIFA. 2003. Archived from the original (PDF) on December 26, 2011. Retrieved 2007-09-28.