Komawar Dan Kasa ( Larabci: عودة مواطن‎ , fassara. Awdat mowatin) fim ne na wasan kwaikwayo na ƙasar Masar a shekara ta 1986 wanda Mohamed Khan ya bada Umarni. An nuna shi daga gasar a 1987 Cannes Film Festival.[1]

Return of a Citizen
Asali
Lokacin bugawa 1986
Asalin suna عودة مواطن
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 100 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Mohamed Khan (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Yehia El-Fakharany (en) Fassara
Editan fim Q109467098 Fassara
External links

Yan wasan shirin

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "Festival de Cannes: Return of a Citizen". festival-cannes.com. Retrieved 24 July 2009.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe