Renée Cretté-Flavier
Renée Cretté-Flavier (ranar 20 ga watan Agustan 1902 – ranar 25 ga watan Mayun 1985) ƴar ƙasar Faransa ce mai wasan nutsewa a ruwa. Ta yi gasar tseren mita 10 na mata a gasar Olympics ta bazarar 1928. [1]
Renée Cretté-Flavier | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Renée Marie Cretté |
Haihuwa | 18th arrondissement of Paris (en) , 20 ga Augusta, 1902 |
ƙasa | Faransa |
Mutuwa | 7th arrondissement of Lyon (en) , 25 Mayu 1985 |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | competitive diver (en) |
Mahalarcin
|
Manazarta
gyara sashe- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Renée Cretet-Flavier Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 13 May 2020.