Gidan Rediyon Tarayya na Najeriya Kaduna, wanda aka fi sani da Radio Kaduna, an kafa shi ne a shekarar ta 1962. Yanzu tana da mafi girman masu sauraron rediyo a yankin kudu da hamadar Sahara.

Rediyo Najeriya Kaduna
Bayanai
Iri Tashar Radio
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 1962

radionigeriakaduna.gov.ng


Tashar tana watsa shirye-shiryenta cikin harshen Hausa da Ingilishi da Nupe da Kanuri. Ana iya jin shirin Hausa a jihar Kaduna da ma duniya baki ɗaya akan gajeren zangon da ya kai kHz 6090, da kuma harshen Ingilishi a kan 4770 kHz. Tashoshin FM a cikin garin Kaduna su ne: Supreme FM akan 96.1 MHz da Karama FM akan 92.1 MHz.[1]

Duba kuma gyara sashe

  • Radio Télévision Libre des Mille Collines - gidan rediyo makamancin haka wanda ya taka rawa a kisan kiyashin da aka yi a Rwanda .
  • Ra'ayin Anti-Igbo

Manazarta gyara sashe

  1. "Radio Nigeria Online". Federal Radio Corporation of Nigeria. Archived from the original on 2010-08-24. Retrieved 2010-08-18.