Raymond Ramazani Baya
Raymond Ramazani Baya (16 Yuni 1943 - 1 January 2019) ɗan siyasan Congo ne. Ya kasance Ministan Harkokin Wajen Jamhuriyar Demokiradiyar Congo a ƙarƙashin gwamnatin rikon ƙwarya bayan naɗa shi kan wannan mukamin a ranar 23 ga Yulin 2004. Ya bar ofis a ranar 6 ga Fabrairu, 2007. Kafin haka, ya kasance Jakadan Zaire zuwa Faransa daga 1990 zuwa 1996.
Raymond Ramazani Baya | |||||
---|---|---|---|---|---|
22 ga Yuli, 2004 - 6 ga Faburairu, 2007 ← Antoine Ghonda (en) - Antipas Mbusa Nyamwisi (en) →
1990 - 1996 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Kinshasa, 17 ga Yuni, 1943 | ||||
ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | ||||
Mutuwa | Fontenay-lès-Briis (en) , 1 ga Janairu, 2019 | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Movement for the Liberation of the Congo (en) |
Baya ya mutu ne a ranar 1 ga Janairun 2019 a wani asibitin Paris yana da shekara 75. [1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ RDC: Décès du sénateur Raymond Ramazani Baya á Paris Archived 2019-01-15 at the Wayback Machine (in French)