Rasmus Højlund (An haifeshi ranar 4 ga watan Afrilu, 2005) kwararen dan wasan kwallon Kafa ne, wanda ke bugawa kungiyar Manchester united ta kasar Ingila Wasa.

Rasmus Højlund
Rayuwa
Haihuwa Kwapanhagan, 4 ga Faburairu, 2003 (21 shekaru)
ƙasa Daular Denmark
Ƴan uwa
Mahaifi Anders Højlund
Ahali Emil Højlund (en) Fassara da Oscar Højlund (en) Fassara
Karatu
Harsuna Danish (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
F.C. Copenhagen (en) Fassara2020-2022190
  Denmark national association football team (en) Fassara2022-147
  SK Sturm Graz (en) Fassaraga Janairu, 2022-ga Augusta, 2022189
  Atalanta B.C.27 ga Augusta, 2022-29 ga Yuli, 2023329
Manchester United F.C.29 ga Yuli, 2023-unknown value3010
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 9
Tsayi 191 cm
IMDb nm15326717
Rasmus højlund

Aikin sa na kungiya

gyara sashe

Copenhagan Hojlund an haife shi a garin copenhagan, ya fara buga wasa tun yana yaro a kunkiyar,daga bisani ya fara bugawa a matsayin kwararen dan kwallo da kungiyar yana shekara 17 a shekarar 2020

stum Graz

A shekarar 2022,ya koma kungiyar dake buga kwallo a kasar germany a gasar bundesliga,inda ya samu nasarar zura kwalaye har 12 cimin wasa 21

Atlanta

Hojlund ya rattaba hannu da kungiyar atlanta a watan august shekarar 2022,akan kudi £17,000,000,inda yaci kwallan sa ta farko da kungiyar a 5 ga watan satumba akan nasara da sukayi ga kungiyar monza, da ci 2-1.

Manchester united

Hojlund ya kulla yarjejeniy da kungiyar manchester uniter a shekarar 2022/2023, akan kudi £64,000,000,inda ya kasance yasamu nasarar zura kwallo 9 a kungiyar premier sanan kwallo 5 a gasar zakarun nahiyr turai ,

 
Rasmus højlund

Yakasance dan kwallon da ya fara zura kwlo a nasarr da kungiyar manchester da samu ga kungiyar westharm da ci3-0

Rayuwarshi ta sirri

gyara sashe

Yana da dan uwansa ,wanda suke tagwaye kuma dukansu yan kwallo ne wanda suke bugawa kungiyar copehengan

Manazarta

gyara sashe

1-https://denstoredanske.lex.dk/Rasmus_H%C3%B8jlund

2-https://www.uefa.com/european-qualifiers/teams/players/250130221--rasmus-hojlund/

3-https://int.soccerway.com/players/rasmus-winther-hojlund/634840/