Rani Jeyraj yar asalin Indiya ce kuma mai taken kwalliya wacce ta samu kambin Femina Miss India 1996. 'Yar asalin kauyen Kundal a gundumar Tirunelveli, an haife ta a dangin Kirista Nadar masu matsakaicin matsayi a Zambiya . Iyayenta malamai ne a Zambia

Ta halarci makarantar sakandare a Bishop Cotton Girls' School, ta ci jarrabawar ISC tare da bambanci. [1]

Manazarta

gyara sashe
  1. "A beautiful journey". Deccan Herald (in Turanci). 2016-01-15. Retrieved 2020-04-04.