Ramatuelle
Ramatuelle ( Provençal : Ramatuela) Wato ta kasan ce ƙungiya ce a cikin var sashen na Provence-Alpes-Cote d'Azur yankin kudu maso Faransa. A cikin 2016, tana da yawan mutane 2,077.
Ramatuelle | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Faransa | ||||
Administrative territorial entity of France (en) | Metropolitan France (en) | ||||
Region of France (en) | Provence-Alpes-Côte d'Azur (en) | ||||
Department of France (en) | Var (en) | ||||
Arrondissement of France (en) | arrondissement of Draguignan (en) | ||||
Canton of France (en) | canton of Saint-Tropez (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,963 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 55.19 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Located in statistical territorial entity (en) |
Q108921803 Q113841443 | ||||
Yawan fili | 35.57 km² | ||||
Altitude (en) | 0 m-324 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 83350 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | ramatuelle.fr |
Tarihi
gyara sasheRamatuelle tana kusa da St-Tropez, Sainte-Maxime da Gassin . An gina ta ne a kan tsauni don kare kanta daga abokan gaba. Garin ya kuma kasance sananni ne a tsakiyar zamanai kamar Ramatuella (wanda aka samo shi daga Larabci Rahmatu
llah watau رحمة الله 'rahamar Allah')[1]kuma ya kasance wani yanki na yankin da Moors na Fraxinet na ma da ke mulki a ƙarni na tara da na goma. [2]
-
Cibiyar ƙauyen
-
Tekun Bahar Rum
-
Château Volterra.
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ Xavier de Planhol; Paul Claval (1994). An Historical Geography of France (illustrated ed.). Cambridge University Press. p. 84. ISBN 9780521322089.
- ↑ P. Sénac, "Contribution a l'étude des incursions Musulmanes dans l'Occident Chrétien: la localisation du Ğabal al-Qilāl" Revue de l'Occident Musulman et de la Méditerranée, 31 (1981) 7–14.