Rama dai ganye ce da ake amfani da ita a matsayin abinci sannan akanyi amfani da uwar jikin ta wajen yin danni da ɗaure wasu abubuwan amfani, kamar gadon kara da sauransu.[1]

ganyen kalan wata rama da babu ita a ƙasar Hausa

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-08-11. Retrieved 2021-03-11.