Rakia Rezgui (an haife ta a ranar 26 ga watan Agustan shekara ta 1996) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Tunisia a kungiyar Club Africain da tawagar kasar Tunisia. [1]

Rakia Rezgui
Rayuwa
Haihuwa 26 ga Augusta, 1996 (27 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Club Africain (en) Fassara-2019
HBC Celles-sur-Belle (en) Fassara2019-2021
Stella Sports Saint-Maur (en) Fassara2021-
 
Muƙami ko ƙwarewa line player (en) Fassara
Nauyi 64 kg
Tsayi 1.79 m

Ta shiga gasar zakarun ƙwallon hannu ta mata ta duniya ta 2015.[2]

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. 2017 World Women's Handball Championship roster
  2. 2015 World Championship roster