Rajae Rochdy-Abbas (an haife ta a ranar 8 ga watan Agusta 1983) 'yar wasan badminton 'yar kasar Moroko ce.[1] Ta yi horo a gidan wasan motsa jiki na Boulogne Billancourt a Faransa.[2] [3]

Rajae Rochdy
Rayuwa
Haihuwa 8 ga Augusta, 1983 (40 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Larabci
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a Mai wasan badminton

Nasarorin da aka samu gyara sashe

BWF International Challenge/Series gyara sashe

Women's singles

Shekara Gasar Abokin hamayya Ci Sakamako
2010 Morocco International   Ala Fatty 21-19, 11-21, 9-21 Mai tsere

Women's doubles

Shekara Gasar Abokin tarayya Abokin hamayya Ci Sakamako
2013 Morocco International   Harag Nazik   Doha Hany



  Naja Mohammed
14-21, 21–13 Mai tsere
2011 Ethiopia International   Hadiya Hosny   Roza Dilla Mohammed



  Bezawit Tekle Asfaw
21-8, 21-10 Nasara
2011 Namibia International   Hadiya Hosny   Michelle Butler-Emmett



  Stacey Doubell
14-21, 9-21 Mai tsere
2010 Morocco International   Arba Nawar   Dena Abudlfateh



  Ala Fatty
21–10, 17–21, 21–19 Nasara

Mixed doubles

Shekara Gasar Abokin tarayya Abokin hamayya Ci Sakamako
2011 Ethiopia International   Luka Zdenjak   Asnake Sahilu



  Yakubu Ayelech
21-16, 21-11 Nasara
2010 Morocco International   Luka Zdenjak   Abdulrahman Kashkal



  Ala Fatty
18-21, 21-19, 15-21 Mai tsere
     BWF International Challenge tournament
     BWF International Series tournament
     BWF Future Series tournament

Manazarta gyara sashe

  1. "Рохди Раджае" . news.sportbox.ru (in Russian). ОАО Спортбокс. Retrieved 14 October 2016.
  2. "Players: Rajae Rochdy" . Badminton World Federation . Retrieved 14 October 2016.
  3. "Rajae Rochdy-Abbas" (in French). Athlétic Club Boulogne Billancourt. Retrieved 19 December 2017.