Rainbow Town
Rainbow Town wani shiri na documentary na ƙasar Laberiya da aka shirya shi a shekarar 2010, wanda Lauren Selmon Roberts ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1][2]
Rainbow Town | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2010 |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Laberiya |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
Direction and screenplay | |
Darekta | Lauren Selmon Roberts (en) |
External links | |
Specialized websites
|
Takaitawa
gyara sasheA cikin ƙasar da ake fama da yaki inda ake kashe mutane ana barin ‘ya’yansu su zama marayu, marayun ba sa iya jurewa kalubalen da ke gabansu, don haka sai su fara mutuwa yayin da lokaci ke tafiya. Sai da wata mata da ta baiwa marayun karfin gwiwa ta yarda cewa akwai haske bayan ramin duk da kalubalen da suke fuskanta.[3][4]
'Yan wasa
gyara sashe- Ellen Johnson Sirleaf
- Taylor Johnson
- Alice Joseph
- Iman Kolleh
Manazarta
gyara sashe- ↑ Rainbow Town™: Documentary Trailer (in Turanci), retrieved 2019-10-15
- ↑ "Rainbow Town | A Documentary about a Liberian Orphanage | Movie". Archived from the original on 2020-11-28. Retrieved 2019-10-15.
- ↑ Rainbow Town™: Documentary Trailer (in Turanci), retrieved 2019-10-15
- ↑ "Rainbow Town | A Documentary about a Liberian Orphanage | Movie". Archived from the original on 2020-11-28. Retrieved 2019-10-15.