Rahama Hassan
(an turo daga Rahama hassan)
Rahama Hassan ta kasance ƴar wasan Hausa ne kanniwud wasan kwaikwayo a zamanin ta rahama ta kasance fitacciyar jarumar kanniwud ce, waccce ta kware a acting .
Farkon rayuwa
gyara sasheAn haifi rahama Hassan ne a ranar 21 ga watan yuni, jaruma ce a masana antar kanniwud ta Hausa.
Aure
gyara sasherahama Hassan tayi aure a ranar daya ga watan Janairu a shekarar dubu biyu da goma Sha bakwai ta auri alhaji Usman El kudan sun haifi diya mace dashi auren nasu ya dade sannan a wata majiya tace rahama auren ta ya mutu a shekarar dubu biyu da Ashirin da biyu.[1]
Fina finai
gyara sashe- Addini ko Al,ada
- gaskiya dokin karfe
- yan uwa
- Alhini
- Bahijja
- lamiraj[2]
- hannu da yawa
- Hijira
- maryam diyana[3]
- Maza da mata
- bani Adam
- Dan marayan Zaki
- ni matar aure ce
- fari da Baki
- daga allah ne
- wasan Maza
- Wata rayuwa[4]
- Zarar bunu
- zo muje
- Ummina[5]
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-12. Retrieved 2023-07-12.
- ↑ https://hausa.legit.ng/1164740-dandalin-kannywood-allah-ya-azurta-rahma-hassan-da-ya-mace-hoto.html
- ↑ https://www.arewablogng.com/jarumar-kannywood-rahama-hassan-za-ta-yi-aure/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-12. Retrieved 2023-07-12.
- ↑ http://hausafilms.tv/actress/rahama_hassan