Rafael Leão
Rafael Leão'' ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne haifaffen ƙasar Portugal, wanda ke taka leda a mastayin dan wasa na gaba. Yana bugawa ƙungiyar kwallan kafa ta AC Milan da ke buga gasar seria a ƙasar Italiya.
Rafael Leão | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Rafael Alexandre da Conceição Leão | ||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Almada (en) , 10 ga Yuni, 1999 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Portugal | ||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 10 | ||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 81 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.88 m | ||||||||||||||||||||||||||||||
IMDb | nm12041615 |
An haifeshi ranar 10 ga watan Yuni a shekara ta 1999.[1]