Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Kungiyar Kwallon Kafa ta Radcliffe (a da Radcliffe Borough) kulob ne na ƙwallon ƙafa na Ingila da ke Radcliffe, Greater Manchester wanda suke buga wasanninsu a Stainton Park. An kafa kungiyar ne a ranar 24 ga Mayu 1949 kuma a halin yanzu tana buga gasar Northern Premier League. Radcliffe ya lashe gasar a 1996 – 97, sun lashe wasan share fage sau biyu a 2003 da 2019 kuma kungiyar ta kai zagayen farko na gasar cin kofin FA a karo na farko a tarihinsa a 2000. Kulob din ta canza suna zuwa Radcliffe Football Club a kakar 2018–19.[1]

Radcliffe F.C.

Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Birtaniya
Mulki
Hedkwata Radcliffe, Greater Manchester
Tarihi
Ƙirƙira 24 ga Afirilu, 1949
rbfc.co.uk
 

An kafa kungiyar a ranar 24 ga Mayun 1949 a Owd Tower Inn a Radcliffe ta Jack Pickford da kwamitin mutum 17 kuma ta zama memba na Kungiyar Kwallon Kafa na Kudu maso Gabashin Lancashire. Bayan ɗan gajeren lokaci a waccan gasar, ƙungiyar ta shiga gasar Manchester League kafin samun damar shiga Lancashire Football Combination a 1963. A cikin 1972, Radcliffe ta lashe kofin League Cup kuma ta kare na uku a gasar. Shekaru biyu bayan haka an karɓe ta a gasar Cheshire League, wanda daga baya ta zama gasar "North West Counties Football League".

Manazarta

gyara sashe
  1. "Prestwich Heys v Radcliffe tie on BBC". BBC Sport.