Rachid Nadji (an haife shi a ranar 15 ga watan Afrilun 1988), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Aljeriya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba na HB Chelghoum Laïd .[1]

Rachid Nadji
Rayuwa
Haihuwa Dellys (en) Fassara, 15 ga Afirilu, 1988 (35 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
NARB Réghaïa (en) Fassara2010-2011
ES Sétif (en) Fassara2011-20144619
USM Alger2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 23

A ranar 16 ga watan Fabrairun 2022, Nadji ya koma kulob din Al-Nahda na Saudiyya.[2]

Girmamawa gyara sashe

Kulob gyara sashe

ES Setif
  • Aljeriya Professionnelle 1 (3): 2011-12, 2012-13, 2016-17
  • Kofin Aljeriya (1): 2012
USM Alger
  • Aljeriya Professionnelle 1 (1): 2015-16

Manazarta gyara sashe

  1. "Rachid Nadji". soccerway.com. Retrieved 3 January 2013.
  2. "ناجي ينتقل إلى الدوري السعودي".