Rabiu
Rabiu sunan Hausawa ne na Najeriya ga mazan Hausawa . An samo shi daga sunan Larabci "Rabi'" wanda ke nufin "na hudu" ko "lokacin bazara". Rabiu yana nuna manufar sabuntawa da sauye-sauye masu daɗi. Yana ɗaukar ma'anar kyakkyawan fata da sabon mafari. [1] Wani lokaci akan saka Rabiu a cikin sunan da aka ba shi don nuna ɗan’uwa wanda aka haifa yazo a na huɗu yana ɗauke da shi. [2]
Rabiu | |
---|---|
sunan gida |
Fitattun mutane masu suna
gyara sashe- Rabiu Afolabi, ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Najeriya
- Rabiu Baita, ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Najeriya
- Ibrahim Rabiu, ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Najeriya
- Rabiu Kwankwaso, ɗan siyasan Najeriya
- Mohammed Rabiu, ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Ghana
- Isyaku Rabiu, ɗan kasuwa na Najeriya
- Abdul Samad Rabiu, ɗan kasuwa na Najeriya
- Kabiru Rabiu, ɗan kasuwa na Najeriya
- Rabiu Ali, ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Najeriya
- Mario Rabiu, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Najeriya
Magana
gyara sashe- ↑ "Rabiu | Nice Baby Name". www.nicebabyname.com. Retrieved 2024-10-06.
- ↑ Campbell, Mike. "Meaning, origin and history of the name Rabiu". Behind the Name (in Turanci). Retrieved 2024-10-06.