Qatif ko Al-Qatif yanki ne na birni da yanki a Lardin Gabas, Saudi Arabia . Yana zuwa daga Ras Tanura da Jubail a arewa zuwa Dammam a kudu. Yana daga Tekun Fasha ne a gabas zuwa Filin jirgin saman King Fahd na yamma.

Qatif
القطيف (ar)


Wuri
Map
 26°34′07″N 50°00′32″E / 26.568483°N 50.008851°E / 26.568483; 50.008851
Ƴantacciyar ƙasaSaudi Arebiya
Province of Saudi Arabia (en) FassaraEastern Province (en) Fassara
Babban birnin
Qatif (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 625,092 (2017)
• Yawan mutane 1,023.06 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 77,637 (2010)
Labarin ƙasa
Yawan fili 611 km²
Wasu abun

Yanar gizo eqatif.gov.sa
Hoton ruwa a yankin qatip

Qatif yana ɗaya daga cikin tsoffin garuruwa a gabashin yankin larabawa. Tarihinta ya koma 3500 BC. Mutanen Qatifi sun kasance suna aiki kamar ƴan kasuwa, manoma, da masunta. Yanzu galibin mutanen Qatifi suna aiki a ɓangare mai, masana'antu, aiyukan gwamnati, ilimi da kuma fannin kiwon lafiya.

Manazarta gyara sashe