Putai wanda kuma akafi sani da Marghi West wani yare ne na Afro-Asiya da ake magana dashi a arewa maso gabashin Najeriya. Harshen yana mutuwa ana maye gurbinsa da Kanuri