Priscilla Moand yar kasar Mauritius kuma 'yar wasan Judoka ce. Ta lashe lambar zinare a cikin mata 48 kg a gasar Judo ta Afirka ta shekarar 2022 da aka gudanar a Oran, Algeria. A shekarar 2021, ta samu lambar azurfa a gasar da ta yi a gasar Judo ta Afirka da aka gudanar a birnin Dakar na kasar Senegal.[1] Ta kuma ci daya daga cikin lambobin tagulla a wannan taron a shekarun 2014, 2019 da 2020.[2][3][4] [5]

Priscilla Morand
Rayuwa
Haihuwa 24 Nuwamba, 1993 (30 shekaru)
ƙasa Moris
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Nasarorin da aka samu

gyara sashe
Shekara Gasar Wuri Ajin nauyi
2014 Gasar Cin Kofin Afirka 3rd -48 kg
2019 Gasar Cin Kofin Afirka 3rd -48 kg
2020 Gasar Cin Kofin Afirka 3rd -48 kg
2021 Gasar Cin Kofin Afirka Na biyu -48 kg
2022 Gasar Cin Kofin Afirka 1st -48 kg

Manazarta

gyara sashe
  1. Rowbottom, Mike (21 May 2021). "Giantkiller Samy falls in final at 2021 African Judo Championships in Dakar" . InsideTheGames.biz . Retrieved 3 July 2021.
  2. "2019 African Judo Championships" . African Judo Union . Archived from the original on 4 September 2019. Retrieved 20 August 2020.
  3. "2020 African Judo Championships" . African Judo Union . Archived from the original on 26 December 2020. Retrieved 26 December 2020.
  4. Etchells, Daniel (25 April 2019). "Home favourite Whitebooi strikes gold on opening day of African Senior Judo Championships" . InsideTheGames.biz . Retrieved 27 December 2020.
  5. Pavitt, Michael (17 December 2020). "Whitebooi retains title as African Judo Championships begins in Madagascar" . InsideTheGames.biz . Retrieved 5 July 2021.