Primien Manirafasha (an haife shi ranar 4 ga watan Nuwamba 1989)[1] ɗan wasan tseren nesa ne na kasar Ruwanda.[2]

Primien Manirafasha
Rayuwa
Haihuwa 4 Nuwamba, 1989 (35 shekaru)
Sana'a
Sana'a long-distance runner (en) Fassara da cross country runner (en) Fassara

A shekarar 2017, ya fafata a gasar manyan mutane ta maza a gasar cin kofin kasashen duniya ta IAAF na shekarar 2017 da aka gudanar a birnin Kampala na kasar Uganda.[3] Ya kare a matsayi na 58.[4] [5]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Primien Manirafasha" . World Athletics. Retrieved 10 July 2020.
  2. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Primien Manirafasha Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  3. "Senior men's race" (PDF). 2017 IAAF World Cross Country Championships . Archived (PDF) from the original on 4 May 2019. Retrieved 7 July 2020.
  4. "Senior men's race" (PDF). 2017 IAAF World Cross Country Championships . Archived (PDF) from the original on 4 May 2019. Retrieved 7 July 2020.
  5. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named senior_men_race_world_cross_country_championships_2017