Pontedera
Pontedera wani wurin tashin jiragen sama musamman na sojoji ne wanda ba'a tsara shi sosai ba, wanda yake a garin Pontedera a yankin Tuskani da ke a lardin Pisa.[1]
Pontedera | |
---|---|
Wuri | |
Ƙasa | Italiya |
Region of Italy (en) | Tuscany (en) |
Province of Italy (en) | Province of Pisa (en) |
Commune of Italy (en) | Pontedera (en) |
Coordinates | 43°39′29″N 10°37′06″E / 43.658°N 10.618247°E |
History and use | |
Opening | 1943 |
Manager (en) | United States Army Air Forces |
|
Tarihi
gyara sasheFili ne wanda ya dace da kowanne yanayi wanda masu bada umarni na enginiyoyi su 13 suka gina a wuri mai gan-gare, tare da abubuwa masu tsauri wanda akafi sani da suna PHS ma'ana kwalta wacce aka baza a saman wurin tare da watiyi masu inchi uku na kusurwa huɗu (square). A wannan filin suna amfani da shimfiɗaɗɗan ƙarfe a matsayin wurin ajeye ababan hawa da wasu wurarai daban da ban, alokacin buƙata. Hakkannan a wannan filin ana kafa tantina a matsayin wurin zaman soji da kuma wurin ajiye kan aiki; kuma an yi wani titi da zai rinka haɗawa zuwa titin da ake da shi a filin ; wurin zuba shara ;wurin ajiye makamai; wurin ajiye makamashi; tare da wurin ajiye ruwa tsaftatacce ; da kuma ƙaramar tashar samar ta wutar lantarki.
Daga lokacin da aka gama gina filin sai aka mika ragamar shi zuwa ga runduna sojin sama ta sha-biyu (12) a ƙarshen shekarar 1944 zuwafarkon shekarar 1945 a lokacin da itali ke tsakiyar yaƙi (yaƙin duniya na biyu) wanda sukayi amfani da shi wurin tashin jiragen yaƙin su masu suna P-47 tsawa. hakannan gida ne ga jiragen jiragen da aka sani da 416 mayaƙan-dare wanda suka ɗauki mayakan Bristol daga wannan filin a 27 ga wantan mayu da kum a 13 da watan agusta duka a shekarar 1945 a yanzu filin ya haɗa da garin an Pontedera kuma ba wani abuda yarage sai wani titi guda ɗaya a wurin rukunin masana'antu na wannan garin
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Maurer, Maurer. Air Force Combat Units of World War II. Maxwell AFB, Alabama: Office of Air Force History, 1983. ISBN 0-89201-092-4."