Pinhas Rubin (an haife shi a shekara ta 1949) lauyan Isra'ila ne kuma shugaban Gornitzky & Co., ɗaya daga cikin manyan kamfanonin lauyoyi a kasar Isra'ila.

Pinhas Rubin
Rayuwa
Haihuwa Kfar Glikson (en) Fassara, 1949 (74/75 shekaru)
ƙasa Isra'ila
Karatu
Makaranta Tel Aviv University (en) Fassara
Harsuna Ibrananci
Sana'a
Sana'a advocate (en) Fassara da Lauya

Tarihin Rayuwa gyara sashe

Pinhas Rubin shine shugaban kamfanin kuma babban abokin tarayya a Gornitzky & Co.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Manazarta gyara sashe