Pietro Auletta
Pietro Antonio Auletta (1698-1771) ya kasan ce wani mawaki ne ɗan Italiya ne wanda aka fi sani da operar sa . Babban wasan opera buffa Orazio ya sami farin jini bayan an danganta shi ga Pergolesi a matsayin Il maestro de musica . [1]
Pietro Auletta | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Avellino (en) , 1698 |
Mutuwa | Napoli, Satumba 1771 |
Ƴan uwa | |
Yara |
view
|
Malamai | Giuseppe Amendola (en) |
Sana'a | |
Sana'a | mai rubuta kiɗa |
Wurin aiki | Napoli |
Fafutuka | Baroque music (en) |
Artistic movement | Opera |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Theatre in Dublin, 1745–1820: A Calendar of Performances 1611461103 John C. Greene (2011) Opera [1]:1 14, says that this piece is 'no doubt' Pietro Auletta's opera buffo, Orazio, first presented under the title of Il Maestro de Musica at Paris in 1752 ...