Pierre Breytenbach ɗan wasan kwaikwayo ne kuma ɗan wasan barkwanci na Afirka ta Kudu.[1] Shi ma mai fasahar murya ne.[2]

Pierre Breytenbach
Rayuwa
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Makaranta University of Pretoria (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin

Makarantar sakandare gyara sashe

Ya yi makarantar sakandare a Hoërskool Die Wilgers a Pretoria, Gauteng.[3]

Horarwa gyara sashe

Ya sami digiri na BA a Drama a shekara ta 1998 daga Jami'ar Pretoria.[4]

Fitowa a TV gyara sashe

Ya zama tauraro a yawancin Afirka ta Kudu (South African soaps) da suka haɗa da Egoli, Generations da 7de Laan. Hakanan yana cikin 'yan wasan shirin Proesstraat.[4]

Manazarta gyara sashe

  1. "Pierre Breytenbach | TVSA". www.tvsa.co.za (in Turanci). Retrieved 2018-01-09.
  2. "Voicebank - Artist Profile and Clips". www.voicebank.co.za. Archived from the original on 2018-01-09. Retrieved 2018-01-09.
  3. "Hoërskool Die Wilgers - Hoërskool Die Wilgers". www.hswilgers.co.za.
  4. 4.0 4.1 "Archived copy". Archived from the original on 23 June 2011. Retrieved 9 October 2010.CS1 maint: archived copy as title (link)