Pia Juul
Pia Juul (Mayu 30, 1962 - 30 ga Satumba, 2020) Marubuciya ce kuma mai fassara. Ta samu kyaututtuka da dama. Ta kasance memba na ƙasar Danish. Ta kuma koyar a makarantar rubutu ta Danish Forfatterskolen da ke Copenhagen. An haifi Juul a Korsør, Denmark.
Pia Juul | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Pia Elisabeth Juul |
Haihuwa | Korsør (en) , 30 Mayu 1962 |
ƙasa | Daular Denmark |
Mutuwa | 30 Satumba 2020 |
Makwanci | Assistens Cemetery (en) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Kurt Holger Juul |
Karatu | |
Harsuna | Danish (en) |
Sana'a | |
Sana'a | mai aikin fassara, marubuci da maiwaƙe |
Mahalarcin
| |
Kyaututtuka |
gani
|
IMDb | nm1937726 |
Mutuwa
gyara sasheJuul ta mutu a ranar 30 ga Satumba, 2020 a Copenhagen tana da shekara 58. [1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Forfatter Pia Juul er død, 58 år (in Danish)