Philippe Poutou
Philippe Poutou (lafazi : /filip putu/ ko /filif futu/) shi ne 'dan siyasar Faransa na 'dan kungiyar kwadago. Shi ne 'dan takara da zaben shugaban kasar Faransa a shekara ta 2017.
Philippe Poutou | |||
---|---|---|---|
28 ga Yuni, 2020 - | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Villemomble (en) , 14 ga Maris, 1967 (57 shekaru) | ||
ƙasa | Faransa | ||
Karatu | |||
Harsuna | Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa, trade unionist (en) , worker (en) da Q97768251 | ||
Wurin aiki | Blanquefort (en) | ||
Employers | Ford of Europe (en) (1996 - 2019) | ||
Mamba |
Lutte Ouvrière (en) Voices of Workers (en) Revolutionary Communist League (en) New Anti-Capitalist Party (en) | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | New Anti-Capitalist Party (en) | ||
IMDb | nm4761868 |
A cikin watan Oktoba 2021, Philippe Poutou ya shiga cikin taron ba da shawara na Afirka da Faransa wanda aka shirya a Faransa daga 6 ga Oktoba zuwa 10, 2021.