Philemon Cascas Angula (an haife shi a shekara ta 1974)[1] ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Namibia mai ritaya. Ya buga wasa sau biyu kuma ya zira kwallo daya a kungiyar kwallon kafa ta Namibia, gami da zama memba ba tare da taka leda ba a gasar cin kofin kasashen Afirka na y 1998.[2] Ya fi taka leda a Oshakati City, sai dai a shekarun 2004 zuwa 2006 lokacin da ya buga ma Civics FC, wasa inda ya dauki kofunan lig biyu.[3] Daga baya ya horar da kungiyar kwallon kafa ta Ongwediva City. [4] [5]

Philemon Angula
Rayuwa
Haihuwa Namibiya, 20 ga Augusta, 1974 (49 shekaru)
ƙasa Namibiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
F.C. Civics Windhoek (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Manazarta gyara sashe

  1. "Class of 1998: Where are they now?" . Nambian Sun . 13 February 2014. Retrieved 6 September 2015.
  2. "Class of 1998: Where are they now?" . Nambian Sun . 13 February 2014. Retrieved 6 September 2015.
  3. Philemon Angula at National-Football- Teams.com
  4. Philemon Angula at National-Football-Teams.com
  5. "Class of 1998: Where are they now?" . Nambian Sun . 13 February 2014. Retrieved 6 September 2015.