Phil Kingston
Phil Kingston (an haife shi a shekara ta 1936)[1] mai fafutukar sauyin yanayi ne kuma mai zanga-zanga tare da kungiyoyin sauyin yanayi Christian Action, Climate Action and Extinction Rebellion.[2]
Phil Kingston | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1936 (87/88 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | Malamin yanayi |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheKafin ya shiga cikin gwagwarmaya, Kingston malami ne a Jami'ar Bristol.[3]
Gwagwarmaya
gyara sasheA cikin watan Nuwamba 2018, an kama Kingston bayan ya hana zirga-zirga ta hanyar tare hanya a wajen Majalisar Dokoki. An bayyana cewa lokacin da ‘yan sanda suka fitar da shi daga kan hanya, ya yi ta yunkurin kwantawa a kan titin.
A watan Afrilun 2019, an sake kama shi a wani zanga-zangar da ta kawo cikas ga Titin Dock Light Railway lokacin da shi da wasu masu fafutuka suka hau rufin jirgin kasa yayin da wani mai zanga-zangar ya manne da kansu a ɗaya daga cikin kofofin.[1][4][5] He was granted bail on the conditions that he would respect a curfew and not travel to London.[2][6] An bayar da belinsa ne bisa sharadin cewa zai mutunta dokar hana fita ba zai tafi Landan ba.
Yayin Tawayen Karewa na Oktoba (Extinction Rebellions) a cikin shekarar 2019, an kama Kingston sau da yawa bayan ya yi rubutu da fesa Gale blood a ginin Baitulmali, ya toshe hanyar shiga Filin jirgin saman London, kuma ya manne hannunsa ga jirgin DLR a tashar Shadwell.Daga baya ya ce ya yi nadamar makale kansa a cikin jirgin saboda ya san irin tasirin da yake yi ga matafiya da kuma saboda “yana son a kai hari kan kamfanoni da ma’aikatun gwamnati”.
A cikin watan Disamba 2021, an wanke Kingston da laifin jingina kansa a cikin jirgin a cikin watan Afrilu 2019, tare da wasu masu zanga-zangar guda biyar da ke da hannu.
An fara shari'ar sa na jingina kansa a cikin jirgin a cikin watan Oktoba 2019, tare da wasu masu zanga-zangar biyu da suka hau saman ɗaya daga cikin motocin, an fara ne a Kotun Crown Inner London a cikin watan Janairu 2022. Dukkanin su ukun sun musanta tuhuma guda ɗaya na hana injin ko abin hawa akan titin jirgin ƙasa, kuma daga baya aka wanke su gaba ɗaya,[7][8] and were subsequently unanimously acquitted.[9]
Rayuwa ta sirri
gyara sasheKingston yana da jikoki hudu. Sannan kuma Shi Kirista ne.[10][11]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Veteran climate activist among protesters to be removed from train". ITV News. 25 April 2019. Retrieved 10 October 2019.
- ↑ 2.0 2.1 Burgess, Kaya (27 April 2019). "Judge in awe of climate activist Phil Kingston, 83, who climbed on DLR train roof". The Times. Retrieved 10 October 2019.
- ↑ Cork, Tristan (4 November 2018). "Why 'little to lose' Phil, 82, tried five times to get arrested outside Parliament". Bristol Post. Retrieved 10 October 2019.
- ↑ "Extinction Rebellion: the arrestables – a photo essay". The Guardian. 7 October 2019. Retrieved 10 October 2019.
- ↑ Hartley-Parkinson, Richard (17 April 2019). "Climate change protesters bring DLR to halt by targeting train at Canary Wharf". The Metro. Retrieved 10 October 2019.
- ↑ Hornall, Thomas (26 April 2019). "Bristol climate change activist grandfather, 83, bailed after court hearing". Bristol Post. Retrieved 10 October 2019.
- ↑ "XR protester, 85, tells court he glued himself to London DLR train 'for grandchildren'". ITV News. 13 January 2022. Retrieved 26 January 2022.
- ↑ Samuel Webb (12 January 2022). "Climate protester priest who climbed on rush hour train tells court 'we tried everything else'". The Independent. Archived from the original on 26 May 2022. Retrieved 26 January 2022.
- ↑ Matthew Taylor (14 January 2022). "Extinction Rebellion activists cleared over London rush hour disruption". The Guardian. Retrieved 26 January 2022.
- ↑ "'Swarming' – Stories from Christian Climate Action Affinity Group -Part Two of Three". XR Blog. Archived from the original on 10 October 2019. Retrieved 10 October 2019.
- ↑ Robinson, Sadie (10 October 2019). "Extinction Rebellion protesters take on aviation industry with occupation at London City Airport". Socialist Worker. Retrieved 11 October 2019.